LABARI MAI DADINJI HUKUMOMI A NAGERIYA

HUKUMOMI masukula da harakar sadarwa
Sunyi iyakachin kokarinsu naganin cewa kowannne dan NAGERIYA yayi kokari 

YaHada layin wayarsa da numbar katin shaydar
Zamadankasa wato NIN NUMBER Amma hakan yachitura basadalin hakan hukumomi
 
Sukadauki  matakai daban daban ahalinda akechiki yanxuhaka duk layinda ba.ayimasa rijista Da NIN NUMBER ba Tofa tafaru  A NAGERIYA wasu sunatunani hakan bazatatafa faruwaba

Sai gashi anatarufe layukan Daba rijista mudai fatanmu anam shine Allah 

Allah yasa hakan ya amfani Yan kasa bakidaya mungode kukasance damu

Takare dominkuwa  gamnati  tabada umarnin rufe duk layin Daba ayimas rijistarba 

Popular Posts